ƙasa

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Ƙasa wata abu ce da Allah ya halitta wacce ya shimfiɗa ta, Wanda mutane muke rayuwa a saman ta.

ƙarin magana[gyarawa]

ƙarin magana kan ƙasa .

  • Inda ba ƙasa nan ake gardamar kokowa

A wasu harsunan[gyarawa]

English: soil