Ƙiyayya

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Asalin Kalma[gyarawa]

Watakila kalman Ƙiyayya ta samo asali ne daga kalman hausa Ƙi.

Furuci[gyarawa]

Suna (n)[gyarawa]

Aikatau (v)[gyarawa]

A turanci hakan yana nufin Animosity wanda kuma hakan na nufin kin wani abu ko tsanarr sa.[1]

Fassara[gyarawa]

  • Turanci (English): hate, hatred, animosity
  • Larabci (Arabic): aleada' - العداء
  • Faransanci (French): animosité

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 141. ISBN 9789781601157.