Jump to content

Ƙuruciya

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Suna

Ƙuruciya na nufin rayuwar yarinta tun daga tsumman goyo har zuwa riƙa.[1]

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci:Youthfulness
  • Larabci:الشباب

Misali

[gyarawa]
  1. Tanko ya cika ƙuruciya
  2. Musa yafi Tanko rashin ƙuruciya
  3. Yadda Ɗanlami yake aikin nan hada ƙuruciya

Karin Magana

[gyarawa]
  1. Ƙuruci dangi hauka

Manazarta

[gyarawa]
  1. ↑ Paul Newman, Roxana M.A Newman. 1977:Sabon Ƙamus Na Hausa Zuwa Turanci. ISBN 0195753038. P, 78