ƙaga

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

bayani[gyarawa]

ƙaga nanufin ka ƙirƙiro wani abu sabo wanda babu irinshi ko ba'a taba yinshi ba.

Misali[gyarawa]

  • Gaskiya wannan ƙagaggen labari ne.
  • Allah shine me ƙaga halitta.
  • Wannan mutumin ya ƙagi ƙaryane kawai akaina.

fassara

  • Turanci: invent/create
  • Larabci: فطر/قلق