Abadan-abidina
Appearance
Hausa
[gyarawa]Abadan
Abadan (help·info) Wata kalmace da Hausawa suka samo ta daga larabci suke amfani da ita a turance ana cewa Forever.[1] [2] [3]
Misalai
[gyarawa]- Gaskiya har abada bazan sake zuwa wajen cen ba
- Kai ka jama kan ka Audu da baka je ba ai da ba'a ma hakan ba ni dai har abada bazan sake zuwa ba
- Na gama cin mama har abada
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34