Abokin karatu

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Abokin karatu shine Wanda kuke zama a aji daya don koyan karatu. kalmar a harshen turanci na nufin (classmate).[1]

Misalai[gyarawa]

  • Wani daga cikin abokin karatuna ya kawo mun ziyara

Manazarta[gyarawa]