Jump to content

Adabi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

AdabiAbout this soundAdabi  al'adun hausawa na gargajiya da aka samu ta baka ko aka rubuta su. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Audu masanin ne kuma marubucin adabi
  • Adabin na baka

Manazarta

[gyarawa]
  1. Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.