Africa

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

Suna[gyarawa]

Africa sunan wata nahiyace a duniya, wadanda mafi rinjayensu bakake ne, amma akwai wasu sassa wanda suke larabawane. Nahiyar Africa shine na uku (3) a yawan jama'a a duniya.