Afuwa

Daga Wiktionary

AfuwaAbout this soundAfuwa  itace idan mutum ya yi maka laifi aka ji cewa bai yi maka komai ba. Ka ƙyale shi kana mai nufin baka son a hukunta shi saboda wannan laifin ko kuma kai ka rama a gaba a bisa wannan laifi da ya yi maka. [1] [2]

Misali[gyarawa]

  • Nayi afuwa ga masu laifukan yau.
  • Allah yayi mata afuwa.
  • Inaneman afuwa abisa laifin dana aikata.

Manazarta[gyarawa]

[3] [4]

Misali[gyarawa]

  • Nayi afuwa ga masu laifukan yau.
  • Allah yayi mata afuwa.
  • Inaneman afuwa abisa laifin dana aikata.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,143
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,197
  3. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,143
  4. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,197