Akurki

Daga Wiktionary
Akurkin ƙarfe

Akurki Na nufin kejin da aka tanada domin kiwon kaji, agwagi, zabo da daisauran su. sannan ana kiranshi da suna cage a kalman turanci. [1] [2]

Suna jam'i.Akurkai.

Misalai[gyarawa]

  • Kaza tayi kwai a akurki
  • kafinta ya haɗa akurki

Karin Magana[gyarawa]

  • Idan jakinka ya ɓata har a akurki kana duba wa.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,22
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,35