Alkarya

Daga Wiktionary

Alƙarya  Template:errorTemplate:Category handler na kufin birni da jama'a ke zama babba wanda ya ɗara gari girma.

Misalai[gyarawa]

  • Larai ta dawo daga alƙarya
  • Sarai tana rayuwa a alƙarya

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: City

Manazarta[gyarawa]