Allon bango

Daga Wiktionary
Allon Bango da rubutu ajiki

Allon Bango wani abune wanda ake amfani dashi wajen koyarda ɗalibai. Ana amfani da shine wajen rubutu a makaranta. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Allon bango a aji.
  • Allon bangon ajin nan ya jima har ya kama hanyar lalacewa.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,16
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,28