An

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

An kalmace wadda take nuna/bada ma'anar Wasu sunyi ko za suyi wani abu, wani lokacin tana zuwa da sigar tambaya.

Kalmomi masu alaƙa[gyarawa]

Ai

Misali[gyarawa]

  • An bude
  • An bani gida tsaka-tsaki
  • An Gaya mai Ni mahaukaciya ce.