Anguwa Anguwa (help·info) shine Haɗuwar ɗaiɗaikun gidaje waɗanda ka iya zama gandu ko kuma ƙaramin gida, da yawa a waje guda shi ke samar da unguwa.[1]