Jump to content

Araha

Daga Wiktionary

Araha shine saida kaya akan farashi mai rahusa.[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado yasai Takalmi mai araha.
  • Asiya ta siya kwalli mai Araha.
  • Inzakusai tumatur kuje shagon musa da araha yake saidawa.

Karin Magana

[gyarawa]
  • Araha bata ado

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,210
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.210. ISBN 9789781601157.