Ashana

Daga Wiktionary
Ashana acikin kwali

AshanaAbout this soundAshana wani abu ne da akeyin shi domin amfani don a Sami wutan da za'ayi amfani dashi. Ashana tana da ɗan tsawo Saman ta Kuma tana da ɗan Kai a jikin. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Zamu kunna wuta amurhu amma ba muga ashana ba.
  • Ta ƙyesta ashana

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,109
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,167