Jump to content

Azara

Daga Wiktionary

Azara About this soundAzara  Dogon reshen bishiya wanda ake samun shi musamman ake killace shi. ana amfani da shi musamman domin yin gini. [1] [2]

Suna jam'i. Azarai

Misalai

[gyarawa]
  • An giba gidan azara
  • An saka tabarman azara
  • Gidan su Lado kofar azara ce dasu

Manazarta

[gyarawa]
  1. ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,12
  2. ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,20