BP
Appearance
Gajeriyar kalmar BP
Amfani
[gyarawa]Ana amfani da BP wajen nuna hawan jini yayin binciken lafiyar zuciya.
Hausa
[gyarawa]Hawan Jini
English
[gyarawa]Blood pressure
Ma'ana
[gyarawa]Tafiyar da jini ke yi a bangon jijiyoyin jini, wanda ake aunawa da na'urar da ake kira (milimita) na (mercury) (mmHg). [1]
Misali
[gyarawa]Tafiyar jinin sa ya kai BP 120/80 mmHg.