Baƙauye

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Baƙauye About this soundFuruci  mutuminda yafito daga karkara shi ake kira da baƙauye. [1] [2]

Suna jam'i. Baƙauyu

Misali[gyarawa]

  • Wa'insu ƴan kauyene sukazo birnin kaduna kasuwanci.
  • Dan kauye da gidadanci.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,204
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,300