Babban shafi

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search
Barka da zuwa!
Hausa Wiktionary
Hausa/هَوُسَا - Barka da zuwa!

Maraba! Idan kuna kwaɗayin taimakawa domin rubuta littafin ƙamus ta bayanai a cikin harshen Hausa, to zaku iya taimakawa a nan. Wannan ƙamus ne wanda ke samar da ma'anonin kalmomi a cikin harshen Hausa a kyauta ga kowa dake son karantawa ko koyo.

Wannan shafin zai taimake ku domin ƙirƙirar kalmomi tare da ma'anonin su a harshen Hausa wanda a yanzu haka akwai adadin kalmomi guda 1,137. (Domin neman yadda zaku taimaka, kuna iya tuntubar mu a Tattaunawa, ko idan kana son kayi amfani da haruffan Larabci ko ta Farsi.) Domin ƙarin bayani ka shiga Babban shafin manhajar Wikipedia


Alhamis 30 Yuni 2022

Article #1,137 :
  • 08:19, 28 Yuni 2022Wasan Kwaikwayo (Tarihi | gyarawa) ‎[bayit 314]Sufie Alyaryasie (hira | gudummuwa) (Created page with "==Hausa== ==Suna== '''Wasan Kwaikwayo''' Wasa ne na nishadi da ilimantarwa ta hanyar Kwaikwayar Halayyar Wasu mutanen Daban.<ref>https://hausa.english-dictionary.help/hausa-to-english-meaning-wasan-kwaikwayo-wasa</ref> ==Misali== *Ali yana kallon fim din wasan Kwaikwayo. ==Fassara== *Turanci:Drama ===Manazarta===")
Domin sauran haruffan Hausa, zaka iya kwafa daga wadannan: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ (boko; duba Bisharat dan sun haruffan) ko haruffan Ajami, ڢ ڧ ڟ ٻ .