Jump to content

Barau

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Barau sunane da'ake sakawa mutuminda mahaifiyarsa tarasu tabarshi acikin ƙuruciya.

Misali

[gyarawa]
  • Allah sarki wannan yaron tun baida wayau mahaifiyarsa tarasu tabarshi aduniya harya girma.