Jump to content

Bature

Daga Wiktionary

Bature

  1. na nufin mutanen ƙasar turai, misali kamar turawan mulkin mallaka.
  2. ko mutumin da aka haifa ranar Litinin.

[1] [2]

Suna jam'i.Turawa

Misalai

[gyarawa]
  • Baturen birtaniya ya kera mota.

Karin Magana

[gyarawa]
  • Dare daya Allah kanyi bature.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,59
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,87