Jump to content

Birni

Daga Wiktionary

Birni babban waje mai ɗauke da ɗimbin jama'a da kasuwanni da masana'antu. Birni sama yake da gari da kuma ƙauye.[1]

Suna jam'i. Birane

Misalai

[gyarawa]
  • Audu mazaunin birnin Kano ne.
  • Naje yawon bude ido birnin Andalus.
  • Birni akwai abubuwan more rayuwa

English

[gyarawa]

City

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, 1965. Kamus na Turanci da Hausa, Northern Nigerian Publishing Company,p 29 ISBN 9 789781691157