Burtaniya
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalmar burtaniya ta samo asali ne daga kalmar larabci بريطانيا.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Burtaniya na nufin nahiyar kasashen fararen fata wato turawa.[1]Burtaniya (help·info)
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): Britain
- Faransanci (French): Grande-Bretagne
- Arabic (Larabci): biritania - بريطانيا
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 14. ISBN 9789781601157.