Jump to content

Caca

Daga Wiktionary

Caca Shine duk wasan da wasu zasu saka kuɗi tsakanin mai yi da mai jayayya ko Dukansu biyu. [1] [2]

Misali

[gyarawa]
  • Baban mustafa ya kamashi agona yana caca sai yakoreshi gida

English

[gyarawa]

Gamble

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,71
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,108