Cigiya
Appearance
Cigiya yana nufin neman mutun, dabba, ko wani abu idan ya ɓacce. [1]
Misali
[gyarawa]- Ina cigiyar kuɗina dan allah inwani yagani.
- Muna cigiyar yaron maman umma.
- Gwamnati ta saka cigiyar wa'enda suka daga tutar rasha a lokacin zanga zanga
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,157