Jump to content

Cikasa

Daga Wiktionary

Cikasa ƙarasa abu izuwa garshe.

Misali

[gyarawa]
  • Zan cikasa kuɗin zuwa gobe
  • Yazo amma bai cikasa aikinsaba