Jump to content

Cutar-mashako

Daga Wiktionary
(an turo daga Cutar mashako)

Cutar Mashaƙo wannan wata Cuta ce mai sarƙe numfashi, ta kanzo da ciwon kai,busashiyar mura da zazzaɓi mai zafi, ana mata laƙabi da Covid 19.