Jump to content

Da-gangan

Daga Wiktionary
(an turo daga Da gangan)

Da gangan About this soundfuruci  Yana nufin aikata abu ba'akuskure ba aikata abu asane.

Misali

[gyarawa]
  • Wa'annan sunsan ba'a ajjiyemuta anan da gangan suka ajjiyeta.
  • Yakashe ɗansa da gangan.