Jump to content

Dafawa

Daga Wiktionary

Dafawa shine Sarrafa hatsi tayadda zai taunu batareda ansha wahalaba.

Misalai

[gyarawa]
  • Mamammu tana dafamana shikafa da wake yau
  • Zata dafawa mijinta abinci yan zunnan.