Jump to content

Dan-asali

Daga Wiktionary

Dan-asali dai shi ne wanda baban shi da kuma naman shi suka yi aure bisa yadda shari'a ta tanadar.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Audu ɗan asalin ƙasar Nigeria ne
  • Wai shin waye ɗan asalin yaron audu ne domin mun ga akwai agololi sosai wanda yake rike da su

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64
  2. Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31
  3. Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34