Jump to content

Dr

Daga Wiktionary

Sunan Kalma

[gyarawa]

Dr

Ma'ana

[gyarawa]

Dr wata gajeruwar kalma ce da ake amfani da ita wajen furta kalmar. doctor[1]

Furici

[gyarawa]

Doctor

Fassara

[gyarawa]

Hausa: Likita

English: Doctor

Misalai

[gyarawa]
  • Dr Abubakar ya yi nasarar samun lambar yabo a wajen aikin sa na likitanci.
  • Dr Abba yace zai sallami mara lafiyar zuwa anjima.

Manazarta

[gyarawa]
  1. https://glosbe.com/ha/en kamus English and hausa.com