Fadama

Daga Wiktionary
Wata fadama a kasar Japan

Fadama About this soundFadama  Ya kasance wani irin wuri ne da ruwa ke taruwa shuke shuke ke fitowa.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Sanyin fadama ya kama Lado.
  • A fadama ake samun ƙananan shuke shuke.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,71