Farfesa

Daga Wiktionary

Farfesa shine matakin karatun dake gaba da digirin digirgir. [1] [2]

Misali[gyarawa]

  • Ado Farfesa ne
  • Iro yakusa zama Farfesa
  • Farfesa Attahiru ya kwanta dama.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: professor
  • Larabci: فرفيسو

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,135
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,212