Fita daga

Daga Wiktionary

Fita daga kalmar nanufin cire kai daga cikin wani abu kamar ƙungiya ko taro ko majalisi da dai sauransu.

Misalai[gyarawa]

  1. Matana ta fita daga cikin ƙungiyarku
  2. Zan fita daga wannan wawiyar makarantar ranan laraba.