Jump to content

Gardama

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Gardama Jayayya cikin fushi da ruɗani tare da cacar baki.

Misali

[gyarawa]
  • Hamza Yana da gardama sosai

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Scuffle