Gudaji

Daga Wiktionary

Gudaji abu da yake taruwa da dunkule ba tare da wani yanayi ba, kamar gudajin jini. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Kunun aya yayi gudaji
  • Jinin yayi gudaji
  • Fassara turanci: Lump

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,103
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,163