Jump to content

Habaici

Daga Wiktionary

HabaiciAbout this soundHabaici  Kalmomi ne da ake amfani da su wajen muzantawa ko tozarta mutum a fakaice musamman idan ana son a sa mutum baƙin ciki ko kuma ya ji haushi sai a dinga yin magana a kan abinda ya shafe shi ko kuma wasu ɗabi'unshi ko halayyar sa.

Misalai

[gyarawa]
  • Habaici Yaren mata.
  • Bana habaici ai.
  • Na tsani mutum mai yawan habaici wallahi.