Hajjajatu
Appearance
Hajjajatu Samfuri:errorSamfuri:Category handler mataki ne na karatun tsangaya, A wannan mataki ake koyawa almajiri haɗa jimla, furta kalmomin Al-Ƙur’ani da kuma yin rubutu.[1] [2] [3]
Misalai
[gyarawa]- Isa ɗan tudu Yanzu yakai matakin hajjajatu.
- Malam ya hanani shiga matakin hajjajatu.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,111
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,31