Hakimcewa
Appearance
Hakimcewa Samfuri:errorSamfuri:Category handler na nufin zama irin na isa ko na takama.[1] [2] [3]
Misalai
[gyarawa]- Audu ya hakime akan kujera
- Audu idan ba mu je mun dauke abun mu ba toh zai iya hakimewa fa
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,79
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,50
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,72