Hakuri

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

hakuriAbout this soundHakuri  yafiya da kuma juriya akan wani abu

Suna[gyarawa]

Haƙuri Halayya ce da ake amfani da ita domin yin yafiya ko afuwa ga Wanda ya yi laifi. [1] [2] [3]

  • Fassara turanci: patience

Misalai[gyarawa]

  • Lado yana da Haƙuri sosai.
  • Malami ya yi haƙuri da ɗalibansa.

Karin Magana[gyarawa]

  • Mai haƙuri wataran zai dafa Dutsen har ya sha romonsa.
  • Haƙuri maganin zaman duniya.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,124
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,199
  3. https://www.translate.com/dictionary/hausa-english/hakuri-7780401