Hamayya

Daga Wiktionary

Hamayya da Turanci (opposition) ma'ana adawa da wani mutum ko abu ko abokin takara. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Jam'iyyar hamayya a nejeriya.
  • Yan takaran gwamna a jihar Kano masu hamayya da juna.
  • Jam'iyyar hamayya ta lashe zaɓe a 2015.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,119
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,191