Jump to content

Hurumi

Daga Wiktionary

Hurumi Wajen binne gawarwaki na gari ko kuma ace maƙabarta. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Hurumin Garin Sokoto.
  • An binne Aisha a Hurumi.
  • Fassara Turanci: Cemetery

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,25
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,38