Jahili
Hausa[gyarawa]
Suna[gyarawa]
Jahili(jam'i; Jahilai) wannan kalmar na nufin mutum wanda bai amfani da ƙwaƙwalwa. A turance kuma ana kiranshi da Illiterate. [1] [2]
Misalai[gyarawa]
- Jahilin Mutun
- Jahilin Mai magani
Karin Magana[gyarawa]
- Jahilci Duhu
Manazarta[gyarawa]
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,86
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,132