Jiko

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Jiko Wato sanya wani abu a ruwa ya tsuma domin samar da magani, galibi masu maganin gargajiya na amfani da hanyar jiƴo. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Sassaƙen mangwaro ya Jiƙu
  • Malami yayi jiƙon ararraɓi

Manazarta[gyarawa]

[[Category:]]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,90
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,138