Jiɓi

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Jiɓi shine ruwan zufan dayake fita ajikin fatan Mutane. [1]

Misalai[gyarawa]

  • Yarinya tana jiɓi
  • Tayi sharkaf da jiɓi
  • Sai jiɓi nikiyi
  • Fati sai jiɓi takeyi kamar ta haɗiye kwaɗo

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,127