Kai haba!

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Kai Haba Wannan kalamar wato kai haba! tana nuni ne da wani abu na farin ciki ko baƙin ciki idan aka sanar wa mutum da wani labari.

Misali[gyarawa]

Alal misali, kai Umar malan Bello, ya ce abaka kyautar mota, to wanda aka ba kyautar zai mayar da amsa kamar haka; kai haba! (wato yayi farin ciki kenan).