Jump to content

Kainuwa

Daga Wiktionary

Kainuwa Wata tsiro ce da take fitowa a saman ruwan rafi ko kogi sakamakon dadewa ko Kuma gurbacewar ruwan.

Misali

[gyarawa]
  • Ado ya ɗibi kainuwa
  • Tsiron kainuwa baya bishiya.

Karin magana

[gyarawa]
  • kainuwa dashen Allah.

A wasu harsuna

[gyarawa]
  • English - Water Lettuce[1]

Manazarta

[gyarawa]