Kati

Daga Wiktionary
Katin Gwale

Kati About this soundKati  dai wani takarda ne dake dauke da rubuce rubuce a jiki.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Na sai katin wata.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,23