Jump to content

Limanci

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Limanci ya kasance aikin da liman yake yi, wanda ya haɗa da jagorantar sallah a masallaci, bayar da wa'azi,da koyar da al'umma ilimin addini.Liman shi ne wanda yake jagorantar Sallah da kuma zama shugaban addini a wasu ƙasashen.

Misalai

[gyarawa]
  • Malam Gambo shi yayi limancin Sallar Juma'a jiya.
  • Liman gatan gawa